Friday, November 6, 2026

Don't Miss

Ilimi

Jami’ar PAMO da ke jihar Rivers ta shiga ƙungiyar jami’o’in duniya

Jami’ar Kimiyyar Lafiya ta PAMO da ke Fatakwal, jihar Rivers, ta shiga ƙungiyar jami’o’in duniya ta Oxonia University Network, wadda ke inganta haɗin gwiwar...

Iconic Open University da Jami’ar Abuja sun ƙulla yarjejeniyar haɗin gwiwa

Jami’ar Iconic Open University da Jami’ar Abuja sun rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) domin ƙarfafa haɗin gwiwa a fannin ilimi, horar da...

NISHADI

SIYASA

BIBIYE MU

16,985FansLike
2,458FollowersFollow
61,453SubscribersSubscribe

LABARAI MASU TASHE

Daga Marubuta

TMG a Kano: Hayaniya ba ita ce gwagwarmaya ba

Wani mai sharhi, Muazu Muazu, ya yi kira ga masu rajin ƙungiyar “Tinubu Must Go” (TMG) a Kano da su mayar da hankali kan...

WASANNI

Cristiano Ronaldo ya sanar da yin ritaya daga bugawa Portugal wasa

Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya sanar a ranar Alhamis cewa zai yi ritaya daga buga wa ƙasarsa wasa...

Ɗan wasan FC Tenerife, ya rasu a filin wasa

Ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Tenerife, Jesús de Miguel, ya rasu yana da shekaru 30 bayan samun munanan raunuka sakamakon karo da...

West Ham ta kori kocinta Nuno Espírito Santo

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta West Ham United ta sallami kocinta, Nuno Espírito Santo, daga aiki nan take bayan nazarin yadda ƙungiyar ta fara kakar...

Messi ya kai kwallaye 937 a tarihin wasansa

Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Argentina, Lionel Messi, ya ƙara yawan ƙwallayen da ya ci a tsawon rayuwarsa ta ƙwallon ƙafa zuwa 937,...

Dan wasan Najeriya ya suma bayan an buge shi a ka a kasar Sifaniya

Dan wasan tsakiya ɗan Najeriya, Quadri Liameed, ya suma bayan Jose Corpas na Albacete ya buge shi a kai yayin wasan rukuni na biyu...

Kimiyya da Fasaha

A kafa asusun dala biliyan 10 domin bunkasa fasahar AI a Afirka – Adesina

Tsohon shugaban Bankin Raya Afirka, Dr Akinwumi Adesina, ya bukaci kasashen Afirka su jagoranci bunkasa fasahar AI maimakon dogaro da fasahohin kasashen waje. Ya bayyana...

Najeriya ta yi asarar Naira tiriliyan 4.6 sakamakon rushewar gine-gine – Rahoto

Wani rahoto ya bayyana cewa Najeriya ta yi asarar aƙalla Naira tiriliyan 4.6 sakamakon rushewar gine-gine da lalacewar kayayyaki da kadarori tsakanin shekarar 2022...

Kamfanin Apple ya ƙaddamar da iPhone mai ninkewa da kuma iPhone 18 Pro

Kamfanin Apple ya ƙaddamar da sabuwar iPhone Duo, wayarsu ta farko da ake ninkewa, a yayin taron ƙaddamar da sabbin kayayyakin kamfanin da aka...

NASENI na ƙoƙarin mayar da ƙirƙire-ƙirƙiren ’yan Najeriya zuwa masana’antu

Hukumar Kula da Harkokin Kimiyya da Injiniyanci ta Ƙasa (NASENI) ta ce tana ƙoƙarin mayar da ƙirƙire-ƙirƙiren da ake yi a Najeriya daga dakunan...

Najeriya ta zama shugabar Ƙungiyar Sadarwa ta Afirka

Najeriya ta karɓi shugabancin Ƙungiyar Sadarwa ta Afirka (ATU), lamarin da ya ƙara tabbatar da rawar da ƙasar ke takawa wajen jagorantar harkokin sadarwa...

Opinion & Editorial

Labaran tsaro

LAFIYA

Sanarwar manema labarai

LATEST ARTICLES

LABARAI MASU TASHE

Ra'ayin jama'a