Sunday, October 18, 2026
HomeNishadiHisbah ta baza koma, tana neman Y America da Asma'u Gorgeous ruwa...

Hisbah ta baza koma, tana neman Y America da Asma’u Gorgeous ruwa a jallo

Hisbah ta fara aikin bincike bayan tura jami’ai wurare daban-daban

Hukumar Hisbah a jihar Sokoto ta sanar da cewa tana neman matasan ‘yan Tiktok biyu ruwa a jallo a faɗin jihar.

Mutanen da ta ke nema sun hada da Y. America da Asma’u Gorgeous.

A cewar sanarwa daga mukaddashin kwamanda, Imam Sirajo Abubakar, jami’an hukumar sun bazu zuwa wurare daban-daban a ranar Talata domin gano su tare da kamasu.

Hukumar ta ce wannan aiki na ci gaba ne a matsayin wani ɓangare na aikinta na tabbatar da doka da oda a Sokoto State.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments