Sunday, October 18, 2026
HomeNishadiAllah Ya yi wa Hajiya Sabuwa ta Daɗin Kowa rasuwa

Allah Ya yi wa Hajiya Sabuwa ta Daɗin Kowa rasuwa

Allah ya yiwa Hajiya Sabuwa ta shirin Dadin Kowa na gidan talabijin na Arewa 24 rasuwa, a daren Alhamis na karshen Ramadana.

An yi jana’izarta a ranar Alhamis da misalin karfe 9.00 na safe a unguwar Dan Maliki Kano.

Masoyanta suna addu’a Allah ya gafarta mata Allah ya bawa iyalanta hakurin rashi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments