Saturday, October 17, 2026
HomeKasashen wajeAmurka da China na shirin tattaunawa kan rikicin Gabas ta Tsakiya

Amurka da China na shirin tattaunawa kan rikicin Gabas ta Tsakiya

Ana sa ran ziyarar Trump za ta mayar da hankali kan Iran da kasuwanci.

Shugaban Amurka Donald Trump zai ziyarci China a tsakiyar takaddamar Iran da rikicin kasuwanci tsakanin manyan ƙasashen biyu.

Ana sa ran Trump da Xi Jinping za su tattauna muhimman batutuwan siyasa da tattalin arziki yayin ziyarar da za a gudanar a watan Mayu.

Bayan jinkiri da aka samu sakamakon rikicin Iran, Trump zai kai ziyara Beijing domin ganawa da shugaban China kan batutuwan duniya da suka haɗa da Taiwan da kasuwanci.

SourceDCL
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments