Saturday, October 17, 2026
HomeWasanniÍran ta nuna shakku game da yiwuwar shigarta Gasar Kofin Duniya

Íran ta nuna shakku game da yiwuwar shigarta Gasar Kofin Duniya

Iran ta bayyana cewa halartar ta a Gasar Kofin Duniya ba ta da tabbas a yanzu.

Íran ta bayyana cewa babu tabbas ga me da shigar tawagar ‘yan wasanta a gasar kwallon kafa ta Kofin Duniya mai zuwa, har sai Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya, FIFA ta sauya wasannin da Iran ɗin za ta yi daga Amurka zuwa Mexico.

Ministan wasanni na Iran Ahmad Donyamali ya ce ba shi da tabbacin samun tsaron lafiyar ƴanwasan Iran a Amurka.

FIFA ta ƙi sauya wasannin Iran ɗin duk kuwa da cewa Shugaba Trump ɗin kansa ya ce, shigar tawagar Iran Amurka ka iya jefa su cikin hadari.

Iran za ta kara da New Zealand da Belgium da kuma Masar a biranen California da Seattle.

SourceBBC
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments