Saturday, October 17, 2026
HomeSiyasaEFCC ta bude asusun gwamnatin Osun bayan umarnin Tinubu

EFCC ta bude asusun gwamnatin Osun bayan umarnin Tinubu

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya, EFCC, ta cire dokar hana cire kuɗi daga asusun gwamnatin jihar Osun, bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin a buɗe asusun.

Hukumar ta ce tana binciken yadda aka sarrafa kusan Naira biliyan 11, da suka haɗa da kuɗaɗen muhalli, tallafi da rabon kuɗin gwamnatin tarayya.

Bayan umarnin shugaban ƙasar, an tabbatar da cewa asusun gwamnatin Osun da ke bankunan First Bank da Zenith Bank sun koma aiki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments