Friday, November 6, 2026
HomeLabaraiLabaraiMatasa 52 sun samu ayyukan gwamnatin Tarayya ta sanadin dan majalisa Hamisu...

Matasa 52 sun samu ayyukan gwamnatin Tarayya ta sanadin dan majalisa Hamisu Chidari

Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Danbatta da Makoda a Jihar Kano, Rt. Hon. Engr. Hamisu Ibrahim Chidari, ya taimaka wa matasa 52 daga mazaɓarsa wajen samun ayyukan yi a hukumomi da cibiyoyin Gwamnatin Tarayya cikin shekaru uku.

Wannan na kunshe a cikin sanarqarbda Isa Dan Abba Hassan, Mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai na zamani na Rt. Hon Engr. Hamisu Ibrahim Chidari, dan Majalisar tarayya mai wakiltar Dambatta da Makoda ya fitar a yau Talata.

Baya ga waɗannan matasa 52 da suka samu ayyukan yi, wasu matasa takwas kuma suna kan matakin tantancewa domin samun guraben aiki a hukumomin Gwamnatin Tarayya.

Bayanan da ofishin ɗan majalisar ya fitar sun nuna cewa matasan sun samu ayyuka a hukumomi da cibiyoyi daban-daban, ciki har da Rundunar Sojin Najeriya, Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa, Jami’ar Bayero da ke Kano, Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) da sauran cibiyoyi.

Jerin matasa 52 da suka samu aikin Gwamnatin Tarayya

  1. Tijjani Abdullahi — National Population Commission — Danbatta.
  2. Abubakar Salisu — National Population Commission — Makoda.
  3. Usman Muhammad Usman — National Population Commission — Danbatta.
  4. Abdulbasi Nuhu Ya’u — National Population Commission — Makoda.
  5. Nuhu Tukur Ibrahim — Federal University of Transportation, Daura — Danbatta.
  6. Muazzam Sammani Lawan — Federal College of Education (Technical), Yauri, Kebbi State — Danbatta.
  7. Gausillahi Magaji Sani — Federal University, Dutsin-Ma — Danbatta.
  8. Idris Hamisu Koguna — Bayero University Kano — Makoda.
  9. Bello Magaji Aminu — Bayero University Kano — Danbatta.
  10. Hamisu Abdurrahman — Nigerian Army — Danbatta.
  11. Aliyu Abubakar — Nigerian Army — Makoda.
  12. Muhammad Aliyu Alkasim — Nigerian Army — Danbatta.
  13. Aliyu Hamza Ahmad — Nigerian Army — Makoda.
  14. Salisu Sunusi — Nigerian Army — Makoda.
  15. Usman Yusuf Nadabo — Nigerian Army — Danbatta.
  16. Usman Muhammad — Nigerian Army — Danbatta.
  17. Abdulsamad Yakubu — Nigerian Army — Danbatta.
  18. Muhammad Umar — Nigerian Army — Danbatta.
  19. Mustapha Bello — Nigerian Army — Makoda.
  20. Usman Yusuf — Nigerian Army — Makoda.
  21. Isa Gambo Sulaiman — Nigerian Air Force — Danbatta.
  22. Shamsu Haruna Chidari — Federal Fire Service — Makoda.
  23. Abdulhamid Shuaibu — Nigerian Army — Danbatta.
  24. Ismail Nuhu — Nigerian Army — Makoda.
  25. Aliyu Shu’ailu — Nigerian Army — Makoda.
  26. Muhammad Abubakar — Nigerian Army — Makoda.
  27. Aliyu Musa — Nigerian Army — Makoda.
  28. Abubakar Abdullahi — Nigerian Army — Makoda.
  29. Ismail Yusuf — Nigerian Army — Makoda.
  30. Umar Nuhu — Nigerian Army — Makoda.
  31. Zaharadeen Aliyu — Nigerian Army — Danbatta.
  32. Ibrahim Mahaya — Nigerian Army — Makoda.
  33. Hamza Muhammad — Nigerian Army — Makoda.
  34. Ado Yusif Maitsidau — Nigerian Army — Makoda.
  35. Buhari Ibrahim Iliyasu — Nigerian Army — Danbatta.
  36. Ibrahim Auwalu — Nigerian Army — Danbatta.
  37. Anas Yakubu — Nigerian Army — Danbatta.
  38. Usman Musa Mustapha — Nigerian Army — Danbatta.
  39. Auwalu Ashiru — Nigerian Army — Danbatta.
  40. Adam Ibrahim Muhammad — Nigerian Army — Danbatta.
  41. Muhammad Iliyasu — Nigerian Army — Danbatta.
  42. Ibrahim Adamu — Nigerian Army — Danbatta.
  43. Idris Junaidu — Nigerian Army — Makoda.
  44. Munzali Muhd — Nigerian Army — Makoda.
  45. Salisu Ya’u — Nigerian Army — Makoda.
  46. Wasilu Auwalu — Nigerian Army — Makoda.
  47. Abdulbasi Muhammad — Nigerian Army — Danbatta.
  48. Nura Saminu — Nigerian Army — Danbatta.
  49. Abdulhamid Buhari — Nigerian Army — Danbatta.
  50. Hassan Auwalu — Nigerian Army — Danbatta.
  51. Anas Isa Bala — Federal Road Safety Corps (FRSC) — Makoda.
  52. Auwalu Nura Abdulkadir — Federal Road Safety Corps (FRSC) — Danbatta.

Sunayen matasa takwas da ke kan matakin tantancewa

  1. Tijjani Abubakar — Nigeria Immigration Service.
  2. Yusuf Abubakar — Nigeria Security and Civil Defence Corps.
  3. Auwalu Ismail Koguna — Nigeria Immigration Service.
  4. Jafar Zubairu — Nigeria Security and Civil Defence Corps.
  5. Jazuli Kadandani — Nigeria Security and Civil Defence Corps.
  6. Abubakar Dagaske — Nigeria Immigration Service.
  7. Mustapha Auwal — Nigeria Immigration Service.
  8. Sulaiman Sani Muhammad — Nigeria Security and Civil Defence Corps.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments