Saturday, October 17, 2026
HomeKasashen wajeYau kasar Ethiopia ta shiga sabuwar shekara ta 2019

Yau kasar Ethiopia ta shiga sabuwar shekara ta 2019

Ƙasar Ethiopia ta shiga sabuwar shekara ta 2019, yayin da take amfani da kalandar da ta bambanta da kalandar Miladiyya da yawancin ƙasashen duniya ke amfani da ita.

Ƙasar Ethiopia ta shiga sabuwar shekara ta 2019, yayin da take amfani da kalandar da ta bambanta da kalandar Miladiyya da yawancin ƙasashen duniya ke amfani da ita.

Kalandar Ethiopia tana da bambanci da kalandar Miladiyyar da kusan shekaru bakwai zuwa takwas, sannan tana da nata tsarin ƙidayar watanni da shekaru.

Sabuwar shekarar Ethiopia tana farawa ne a ranar 11 ga Satumba, yayin da a wasu shekaru take farawa ranar 12 ga Satumba.

Bikin sabuwar shekara na daga cikin muhimman bukukuwa an Ethiopia, inda jama’a ke gudanar da shagulgula tare da yi wa juna fatan alheri.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments