Arsenal, wadda ta lashe gasar Premier League a kakar da ta gabata, za ta bude gasar ta wannan kakar a yau, inda za ta kara da Coventry City da misalin karfe 8:00 na dare.
Ga jadawalin sauran wasannin:
Asabar, 22 ga Agusta 2026
- 14:30 — Hull vs Manchester United
- 17:00 — Everton vs Crystal Palace
- 17:00 — Ipswich vs Sunderland
- 17:00 — Nottingham vs Leeds
- 19:30 — Brentford vs Tottenham
Lahadi, 23 ga Agusta 2026
- 16:00 — Brighton vs Aston Villa
- 16:00 — Manchester City vs Bournemouth
- 18:30 — Newcastle vs Liverpool
Litinin, 24 ga Agusta 2026
- 22:00 — Fulham vs Chelsea