Saturday, October 17, 2026
HomeWasanniBarcelona ta cimma yarjejeniyar sayen Rodri daga Manchester City

Barcelona ta cimma yarjejeniyar sayen Rodri daga Manchester City

Barcelona ta cimma yarjejeniya da Manchester City kan sayen ɗan wasan tsakiyar Spain, Rodri, kan kuɗi kusan fan miliyan 65.

Dan wasan mai shekaru 30, wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or ta 2024, zai rattaba hannu kan yarjejeniyar shekaru huɗu da Barcelona.

Zuwan Rodri na iya ƙara wa Barcelona ƙarfi a tsakiyar fili, musamman wajen riƙe ƙwallo, daidaita wasa da ƙara kwarewa a ƙungiyar.

Wane irin tasiri kuke ganin Rodri zai yi a Barcelona?

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments