Saturday, October 17, 2026
HomeTsaroSojoji sun hallaka yan ta’adda 6, sun tarwatsa harin ISWAP

Sojoji sun hallaka yan ta’adda 6, sun tarwatsa harin ISWAP

Rahotanni sun nuna cewa mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun yi ƙoƙarin kai hari kan wani sansanin sojoji, sai dai dakarun sojin Najeriya sun yi gaggawar mayar da martani, lamarin da ya tilasta wa maharan tserewa bayan sun yi asara mai yawa.

Bayanan farko sun ce sojojin sun kashe mayaƙan ISWAP shida, yayin da wasu bakwai suka samu munanan raunuka a musayar wutar da aka yi.

Hukumomin tsaro sun bayyana cewa ana ci gaba da gudanar da bincike da sintiri a yankin domin tabbatar da cewa sauran mayaƙan ba su sake yunƙurin kai wani hari ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments