Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiAmnesty: Ƴan sanda ba za su iya gudanar da bincike mai inganci...

Amnesty: Ƴan sanda ba za su iya gudanar da bincike mai inganci kan kisan Ummulkhair ba

Amnesty ta ce akwai shakku kan sahihancin binciken ‘yan sanda kan kisan Ummulkhair, ta bukaci a kafa kwamitin bincike na musamman.

Ƙungiyar Amnesty International ta bayyana damuwa kan binciken kisan Ummulkhair a Maraban Jos, tana mai cewa ba ta da tabbacin cewa ‘yan sanda za su gudanar da sahihin bincike kan lamarin.

Ta bukaci a kafa kwamitin bincike na musamman domin tabbatar da adalci, tare da guje wa duk wani tasiri ko son zuciya.

A gefe guda kuma, ‘yan sanda sun ce an gurfanar da mutane 24 a gaban kotu bisa zargin hannu a kisan.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments