Sunday, October 18, 2026
HomeTsaroTrump: Ina sa ran shugabannin Iran za su sauya salon mulki

Trump: Ina sa ran shugabannin Iran za su sauya salon mulki

Trump ya ce Amurka ta cimma abin da ya kira ‘sauyin gwamnati’ a Iran

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce gwamnatinsa ta samu nasarar abin da ya bayyana a matsayin “sauyin gwamnati” a Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

Trump ya bayyana hakan ne yayin ganawarsa da manema labarai a ranar Laraba, 17 ga Yunin 2026, inda ya ce yana sa ran shugabannin Iran za su sauya salon tafiyar da mulkin kasar.

Ya kuma ce duk da cewa yana da damar ci gaba da matsin lamba kan Iran, bai so hakan ya janyo babban koma baya ga tattalin arzikin duniya ba.

A cewarsa, duk lokacin da aka fara maganar samar da zaman lafiya, kasuwannin hada-hadar kuɗi kan nuna alamun farfaɗowa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments