Saturday, October 17, 2026
HomeSiyasaPeter Obi: Kwankwaso zai kasance cikin masu yanke hukunci idan muka ci...

Peter Obi: Kwankwaso zai kasance cikin masu yanke hukunci idan muka ci zabe

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa Rabiu Musa Kwankwaso ba zai kasance dan kallo ba idan suka samu nasara a zaben 2027.

Obi ya ce Kwankwaso, wanda ake sa ran zai kasance mataimakin shugaban kasa, zai taka muhimmiyar rawa wajen tafiyar da gwamnati da yanke manyan shawarwari.

Ya kara da cewa manufarsu ita ce kafa gwamnati mai hadin kai, gaskiya da adalci, wadda za ta bai wa kowane bangare damar bayar da gudunmawa wajen ci gaban Najeriya.

SourceDCL
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments