Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiLabaraiTawagar gwamnatin Kano ta gana da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II bayan...

Tawagar gwamnatin Kano ta gana da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II bayan buda baki a masarauta

Wannan na kunshe a cikin wata sanarwa da Mai magana da yawun Gwamna, Sanusi Bature D-Tofa ya wallafa a shafin Facebook.

Sai dai sanarwar ba ta bayyana abin da aka tattauna ba.

Zaman na zuwa ne a lokacin da ake ta samun labaran Sarki Sanusi II ko Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ne zai yi hawan sallah.

SourceMasarauta
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments