Siminalayi Fubara ya gana da shugaban kasar ne yayin da ake rade-radin cewa akwai yiwuwar ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC mai mulki.
Ganawar ta su na zuwa ne bayan wasu daga cikin ‘yan majalisar dokokin jihar Rivers sun tsallaka daga PDP zuwa jam’iyyar APC.