Sunday, October 18, 2026
HomeLabaraiTinubu ya sake karbo bashin Dala miliyan 500 a Bankin Duniya

Tinubu ya sake karbo bashin Dala miliyan 500 a Bankin Duniya

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya karbo bashin kimanin Dala miliyan 500

Gwamnatin Bola Tinubu ta mamaye kanta da bashin Bankin Duniya daga shekarar 2023 zuwa 2025, inda ta karbo kimanin Dala biliyan 9.65.

Wannan na zuwa ne yayin da Najeriya za ta karbi sabon rancen Dala miliyan 500 daga Bankin Duniya kafin 19 ga watan Disamba, 2025.

Daga 2023 zuwa 2025 bashin da aka karbo karkashin IDA ya kai $7.30bn yayin da bashin IBRD ya kai $2.35bn da kuma tallafin $122.19m.

Bashin da Bankin Duniya ya ba Najeriya daga 2023 zuwa 2025 ya tasamma dala biliyan 9.65, yayin da bakin ya sake amincewa da wasu sababbin basusuukan.

Bashin dai ya ta’allaka ne a a kan bashin bankin kasa da kasa kan gine ginen da kungiyar kasa da kasa ta samar da ayyukan ci gaba, kamar yadda rahoto ya nuna.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments