Saturday, October 17, 2026
HomeSiyasaAtiku: Ban taɓa ganin gwamnatin da ake sata kamar ta Tinubu ba

Atiku: Ban taɓa ganin gwamnatin da ake sata kamar ta Tinubu ba

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da yawan almundahana, yana mai cewa bai taɓa ganin irin wannan gwamnati ba a tarihin Najeriya.

Atiku ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da DCL Hausa, inda ya ce yadda ake tafiyar da harkokin gwamnati a ƙarƙashin Tinubu ya sa ya damu matuƙa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments