Barcelona ta cimma yarjejeniya da Manchester City kan sayen ɗan wasan tsakiyar Spain, Rodri, kan kuɗi kusan fan miliyan 65.
Dan wasan mai shekaru 30, wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or ta 2024, zai rattaba hannu kan yarjejeniyar shekaru huɗu da Barcelona.
Zuwan Rodri na iya ƙara wa Barcelona ƙarfi a tsakiyar fili, musamman wajen riƙe ƙwallo, daidaita wasa da ƙara kwarewa a ƙungiyar.
Wane irin tasiri kuke ganin Rodri zai yi a Barcelona?