Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiPeter Obi ya jagoranci zanga-zanga an Abuja domin neman tura sakamakon zaɓe...

Peter Obi ya jagoranci zanga-zanga an Abuja domin neman tura sakamakon zaɓe kai tsaye.

Peter Obi, fitaccen ɗan takarar shugabancin ƙasa a zaɓen 2027, ya jagoranci masu zanga-zanga zuwa Majalisar Ɗokoki ta Ƙasa.

Ɗan siyasar, wanda ya zo tare da dimbin magoya bayansa ciki har da Aisha Yesufu, shahararriyar ‘yar fafutuka, a halin yanzu yana ƙofar shiga ginin majalisar dokoki.

Masu zanga-zangar sun mamaye yankin ne domin neman amincewa da watsa sakamakon zaɓe ta hanyar lantarki kai tsaye daga rumfunan zaɓe, a cikin Dokar Gyaran Zaɓe da ake dubawa a yanzu.

SourcePunch
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments