Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiSaudiyya ta bai wa Najeriya guraben hajji 50,000 na shekarar 2027

Saudiyya ta bai wa Najeriya guraben hajji 50,000 na shekarar 2027

Rahotanni sun bayyana cewa Masarautar Saudiyya ta ware wa Najeriya guraben aikin Hajji 50,000 domin gudanar da ibadar Hajjin shekarar 2027 (1448AH).

Wannan na zuwa ne bayan sauye-sauyen da Saudiyya ta yi kan rabon kujerun Hajji ga ƙasashe daban-daban.

A halin yanzu dai, Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) na ci gaba da tattaunawa da mahukuntan Saudiyya domin neman a ƙara wa Najeriya yawan kujerun Hajji saboda yawan masu son zuwa aikin Hajji daga ƙasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments