Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiTinubu ya mika ta’aziyya ga Sheikh Abdullahi Pakistan kan rasuwar mai ɗakinsa

Tinubu ya mika ta’aziyya ga Sheikh Abdullahi Pakistan kan rasuwar mai ɗakinsa

A cikin sanarwar da Fadar Shugaban Ƙasa ta fitar a ranar Asabar, Tinubu ya bayyana cewa rasuwar marigayiyar babban rashi ne ga iyalanta da kuma al’umma gaba ɗaya.

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya aika saƙon ta’aziyya ga tsohon Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) kuma shugaban JIBWIS na Jihar Kano, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan, bisa rasuwar matarsa, Hajiya Zainab.

Ya kuma yi addu’ar Allah Ya yi mata rahama, Ya yafe mata kura-kuranta, tare da bai wa iyalanta da ‘yan uwa juriyar jure wannan babban jarrabawa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments