Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiGwamnan Kano ya ba da umarnin bincike kan mutuwar ɗalibar St. Louis

Gwamnan Kano ya ba da umarnin bincike kan mutuwar ɗalibar St. Louis

Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya umarci a gudanar da cikakken bincike domin gano musabbabin rasuwar Maimuna Nihal, ɗaliba a Makarantar St. Louis.

Sanarwar ta bayyana cewa Kwamishinan Shari’a na jihar ya fara aiwatar da umarnin gwamnan, yayin da Hafsat Adhama za ta ci gaba da sa ido kan binciken tare da miƙa rahoto ga gwamnan.

Gwamnatin jihar ta miƙa ta’aziyyarta ga iyalan marigayiyar, tana mai jaddada cewa za a tabbatar da adalci idan bincike ya gano an karya doka.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments