Gwamnatin Tarayya ta ware kimanin naira biliyan 135.22 a kasafin 2026 domin magance shari’o’in zaɓe da abubuwan da ke biyo bayan zaɓe.
An sanya kudin ne dai a ƙarƙashin Service-Wide Votes, wanda ake amfani da shi wajen biyan buƙatun da ba su da takamaiman ma’aikata ko hukuma.
Matakin na nuna cewa gwamnati na sa ran ci gaba da kashe kuɗi mai yawa kan rikice-rikice da shari’o’in zaɓe bayan kammala zaɓe.
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 135 don kula da shari’o’in zaɓen 2027
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta tanadi biliyan 135 na naira domin shari’o’in zaɓen 2027.
SourceDCL
RELATED ARTICLES