Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiEFCC za ta kawo karshen cin hanci da rashawa a Najeriya –...

EFCC za ta kawo karshen cin hanci da rashawa a Najeriya – Ola Olukoyede

Ola Olukoyede ya bayyana cewa ana dab da kawo karshen matsalar cin hanci da rashawa a Najeriya.

Shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC, Mr Ola Olukoyede, ya ce akwai alamu masu karfi kan cewa Nigeria za ta ga bayan cin hanci da rashawa.

Ya ce yan Najeriya ba mutane ba ne masu rashawa, saboda haka matsalar ba za ta ga bayansu ba.

Olukayode ya bayyana hakan ne a sakonsa na ranar Easter ga alummar kasa, inda ya jaddada cewa za a samu nasara a yakin da ake yi da cin hanci da rashawa.

⁩

SourceIconic FM
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments