Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiShugaban Amurka, Donald Trump ya ce suna tunanin yadda za a kawo...

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce suna tunanin yadda za a kawo ƙarshen rikicin Iran

Shugaban Amurka ya ce suna tunanin yadda za a kawo ƙarshen rikicin Iran.

Donald Trump ya bayyana hakan ne a wani saƙo da ya wallafa a shafin sada zumunta na Truth Social inda yace sun kusa cimma muradunsu don haka suna duba yiwuwar kammala harin da suke yi a kan Iran.

Lamura sun dagule a yankin Gabas ta Tsakiya tun bayan da Amurka da Isra’ila suka ƙaddamar da hare-hare a Iran ranar 28 ga Fabrairu.

Rahotanni sun ce hare-haren sun kashe aƙalla mutum 1,300, cikinsu har da ƙananan yara mata ‘yan makarantar firamare fiye da 150.

SourcePremier
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments