Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiRundunar ƴan sanda ta umarci Kwamishinoninta su sa ido a Arewa kan...

Rundunar ƴan sanda ta umarci Kwamishinoninta su sa ido a Arewa kan rikicin Isra’ila da Iran

Hukumomi sun fara sa ido kan halin da ake ciki a Arewacin Najeriya.

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC ta ce ba za ta iya ba da tabbacin cikakken zaɓe dari bisa dari a 2027 ba.

Shugaban Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya ce ba za su iya ba da tabbacin samun zaɓe cikakke 100% a shekarar 2027 ba.

Ya ce wannan rashin tabbaci zai fi shafar tura sakamakon zaɓe ta hanyar na’ura kamar yadda ake neman hukumar ta yi don inganta sahihancin zabe.

Amupitan ya yi wannan bayani ne a wani taron tattaunawa da aka shirya domin jin ra’ayin jama’a kan sahihancin zaɓe.

Kungiyar ‘Civil Society Network on Election Integrity’ ce ta shirya taron an Abuja a ranar Lahadi, 2 ga watan Maris, 2027.

Shugaban INEC ya magantu kan zaben 2027 Channels ta wallafa cewa Shugaban na INEC, duk da ƙoƙarin da suke yi, ba za su iya cewa komai zai tafi daidai ba ba tare da tangarda ba.

Sai dai ya jaddada cewa za su yi iya bakin ƙoƙarinsu domin ganin an gudanar da zaɓen cikin gaskiya da adalci.

SourceLegit
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments