Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiEl-Rufai ya fada hannun ICPC bayan EFCC ta tsare shi na tsawon...

El-Rufai ya fada hannun ICPC bayan EFCC ta tsare shi na tsawon kwanaki uku

El-Rufa’i ya fada hannun hukumar ICPC

Mai bai wa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye ne ya bayyana hakan a shafinsa na X.

Dama dai tun ranar Litinin El-Rufai yake hannun hukumar cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC.

Har yanzu ba a samu bayanai kan me hukumar ta ICPC da ke yaƙi da almundahana take tuhumarsa da shi ba.

SourceBBC
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments