Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiAllah ya karɓi rayuwar Sheikh Habibu Yahaya Kaura

Allah ya karɓi rayuwar Sheikh Habibu Yahaya Kaura

Za a yi jana’izarsa a ranar Laraba, 2 Sha‘aban 1447H dai-dai

Allah SWT ya karɓi rayuwar ɗaya daga cikin fitattun malaman Sunnah, Sheikh Habibu Yahaya Kaura, wanda shi ne Shugaban Kwamitin Aiki na JIBWIS Nigeria.

Rahotanni sun tabbatar da cewa malamin ya rasu ne a safiyar yau Laraba 21 Janairu, 2027 bayan jinya da ya shafe wani lokaci yana fama da ita.

Za a gudanar da sallar jana’izarsa a ranar Laraba, 2 Sha‘aban 1447H dai-dai da 21/01/2026 da karfe 4:30 na yamma, bayan sallar La’asar.

Za a yi sallar a Masallacin Umar bn Khattab, Dake, Utako Berger Junction,Hedikwatar IZALA ta Ƙasa, Abuja

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments