Saturday, October 17, 2026
HomeSiyasaKwankwaso ya karyata goyon bayan Abba ya koma APC

Kwankwaso ya karyata goyon bayan Abba ya koma APC

Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa bai goyi bayan ko amince da shirin Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da wasu mambobin NNPP na sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC ba.

An ja hankalin al’umma kan rahoton da wasu jaridu suka wallafa, wanda ke ikirarin cewa Kwankwaso, ya amince ko ya goyi bayan zargin sauya sheƙar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa APC.

Hakan dai na kunshe ne cikin wata sanarwar da Saifullahi Hassan, mai taimaka wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kan harkokin yaɗa labarai, ya fitar a ranar Talata.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments