Saturday, October 17, 2026
HomeSiyasaGwamnan Jihar Neja ya goyi bayan yin wa’adi 1 a mulki

Gwamnan Jihar Neja ya goyi bayan yin wa’adi 1 a mulki

Gwamna Bago wanda ya shafe shekara biyu kacal a zangonsa na farko, bai bayyana tsawon lokacin da wa’adi guda ɗaya zai ɗauka ba, haka kuma bai fayyace shekarar da za a fara aiwatar da tsarin ba.

Jaridar Vanguard ta
ruwaito cewa, Bago ya bayyana hakan ne yayin rantsar da sababbin kwamishinoni, shugabannin kananan hukumomi da mataimakansu, manyan sakatarori da mambobin wasu hukumomi da kwamitoci.

Gwamnan ya nuna goyon baya ga tsarin wa’adi daya a kan mulki, inda ya nuna amfanin da hakan yake da shi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments