Tuesday, October 20, 2026
HomeLabaraiGwamnan Kaduna ya ziyarci Ahmad Zakka da iyalansa bayan sun tsira daga...

Gwamnan Kaduna ya ziyarci Ahmad Zakka da iyalansa bayan sun tsira daga wajen yan bindiga

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyara ga Malam Ahmad Zakka da iyalansa bayan sun kuɓuta daga hannun masu garkuwa da mutane.

A yayin ziyarar da ya kai musu a gidan kulawa na gwamnatin jihar, gwamnan ya bayyana cewa iyalan na ci gaba da samun kulawar lafiya bayan an sallame su daga asibiti.

Uba Sani ya kuma yi alƙawarin tallafa wa iyalan domin taimaka musu wajen murmurewa da komawa rayuwarsu ta yau da kullum.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments