Monday, October 19, 2026
HomeSiyasaBasirar Abba ta ɓace tun bayan ficewarsa daga Kwankwasiyya – Kwankwaso

Basirar Abba ta ɓace tun bayan ficewarsa daga Kwankwasiyya – Kwankwaso

Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa basirar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ta ɓace tun bayan ficewarsa daga tafiyar Kwankwasiyya.

Kwankwaso ya bayyana hakan ne yayin wani shiri na musamman da gidan rediyon Freedom Radio Kaduna ya gudanar a ranar Litinin, 19 ga Oktoba, 2026.

Sai dai, kalaman na Kwankwaso sun zo ne a daidai lokacin da ake ci gaba da samun sauye-sauyen siyasa a Kano, musamman dangantakar da ke tsakanin tsohon jagoran tafiyar Kwankwasiyya da gwamnan jihar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments