Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiMajalisar Wakilai ta gyara dokokin zaben Najeriya

Majalisar Wakilai ta gyara dokokin zaben Najeriya

Majalissar wakilai ta amince da gyaran dokokin zaben Najeriya

Majalisar wakilai ta ƙara ɗaukar matakai domin sake fasalin tsarin dokokin zaɓe a Najeriya, bayan amincewa da jerin gyare-gyare a kudirin gyaran dokar zaɓe.

Gyare-gyaren da aka amince da su sun mayar da hankali ne kan ƙarfafa ikon hukumar INEC, fayyace hanyoyin gudanar da zaɓe, da sauransu.

An yanke shawarar sauya wasu sassa da suka shafi shari’o’in kafin zaɓe, cancantar ’yan takara da kuma hukunci kan yin maguɗin zaɓe.

Muhawara dai ta yi zafi kan batun hana ’yan takara da jam’iyyunsu rike tutar jam’iyya idan an kama su da bayar da bayanan ƙarya a Najeriya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments