Saturday, October 17, 2026
HomeSiyasaAdemola Adeleke ya lashe zaɓen gwamnan Osun

Ademola Adeleke ya lashe zaɓen gwamnan Osun

Gwamnan Jihar Osun kuma ɗan takarar jam’iyyar Accord, Ademola Adeleke, ya lashe zaɓen gwamnan jihar na 2026 da ƙuri’u 511,067.

Adeleke ya doke ɗan takarar jam’iyyar APC, Bola Oyebamiji, wanda ya samu ƙuri’u 444,815.

Da wannan sakamakon, Adeleke ya samu tazarar 66,252 a kan abokin hamayyarsa na APC.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments