Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiGwamna Fubara ya yi ganawar da Tinubu

Gwamna Fubara ya yi ganawar da Tinubu

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya gana da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa da ke babban birnin tarayya Abuja.

Siminalayi Fubara ya gana da shugaban kasar ne yayin da ake rade-radin cewa akwai yiwuwar ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC mai mulki.

Ganawar ta su na zuwa ne bayan wasu daga cikin ‘yan majalisar dokokin jihar Rivers sun tsallaka daga PDP zuwa jam’iyyar APC.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments