Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiBan ga yunwar da ake magana a kai ba a Najeriya –...

Ban ga yunwar da ake magana a kai ba a Najeriya – Bayo Onanuga

Mai bai wa Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa bai ga irin matsananciyar yunwar da wasu ‘yan ƙasar ke cewa suna fuskanta ba.

Da yake magana a wata hira da gidan talabijin na Arise TV, Onanuga ya ce manufofin tattalin arzikin gwamnatin Tinubu na ci gaba da haifar da sauye-sauye masu kyau ga rayuwar al’umma.

Ya kuma yi nuni da cewa ana samun ci gaba a wasu fannoni, ciki har da ayyukan gina hanyoyi da shirye-shiryen tallafin jama’a da gwamnati ke aiwatarwa a sassa daban-daban na ƙasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments