Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiKaron farko bayan shekaru 20, Arsenal ta kai ga wasan karshe a...

Karon farko bayan shekaru 20, Arsenal ta kai ga wasan karshe a gasar zakarun nahiyar Turai

A karon farko cikin shekaru 20, Arsenal ta samu nasarar kai wa wasan ƙarshe na UEFA Champions League, bayan da ta doke Atletico Madrid da ci 1-0 a wasan da suka fafata.

A karon farko cikin shekaru 20, Arsenal ta samu nasarar kai wa wasan ƙarshe na UEFA Champions League, bayan da ta doke Atletico Madrid da ci 1-0 a wasan da suka fafata.

A makon da ya gabata, kungiyoyin biyu sun tashi kunnen doki 1-1, amma a wasan daren jiya, Arsenal ta nuna ƙwazo da jajircewa, inda ta samu kwallo guda mai muhimmanci wadda ta tabbatar da nasarar zuwa wasan ƙarshe.

Wannan nasara na nuni da dawowar Arsenal cikin manyan kungiyoyin Turai, bayan dogon lokaci ba tare da kaiwa wannan mataki ba. Yanzu hankalin magoya bayan kungiyar ya koma ga wasan ƙarshe, inda ake sa ran za ta fafata domin lashe kofin da ta daɗe tana nema.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments