Saturday, October 17, 2026
HomeKasashen wajeZa mu rufe hanyoyin shiga da fita na jirage a tashoshin ruwan...

Za mu rufe hanyoyin shiga da fita na jirage a tashoshin ruwan Iran a wannan Litinin

Donald Trump, ya bayyana cewa za su dakatar da zirga-zirgar jirage a tashoshin ruwan Iran daga Litinin.

Rundunar sojin Amruka ta ce matakin haramta zirga-zirga a dukan tashoshin ruwan Iran zai fara aiki daga yammacin wannan litinin.

Rundunar ta ce matakin haramta zirga-zirga a dukkan tashoshin ruwan Iran za ta fara aiki daga yammacin wannan litinin 13, Afrilu, 2026.

Cibiyar tsara ayyukan sojin Amruka a yankin Gabas ta Tsakiya CENTCOM , ta rubuta a shafinta na X da yammacin jiya lahadi cewa takun-kumin hana zirga -zirga jirage a dukan tashoshin ruwan Iran a mashigin ruwan Hormuz zai fara aiki da tsakar ranar 13 ga wanan watan bayan tattunawa sulhu da suka gudanar ranar asabar a Pakistan ta kasa haifar da da mai ido.

Sanarwa ta kara da cewa matakin zai shafi dukan jiragen ruwa da ke shiga da a fita a gabobin ruwan ciki har da na Fasha da kuma Oman.

⁩

SourceRFI
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments