Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiSama da mutane 555 sun mutu an Iran sakamakon harin Amurka da...

Sama da mutane 555 sun mutu an Iran sakamakon harin Amurka da Isra’ila – Red Crescent

Kimanin mutane 555 ne suka rasa raykan su a Iran sakamakon harin Amurka da Isra’ila

Ƙungiyar agaji ta Red Crescent ta tabbatar da mutuwar mutum 555 an Iran bayan hare-haren da Isra’ila da Amurka suka kai ƙasar da ya shafi garurwa 130.

Amurka da Isra’ila sun fara ƙaddamar da hare-hare an Iran ne ranar Asabar saboda ƙasar ta ƙi amincewa da yarjejeniyar dakatar da shirinta na nukiliya.

SourceBBC
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments