Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiƘasar Amurka ta ƙulla sabuwar yarjejeniyar kasuwanci da ƙasashen Afrika 32

Ƙasar Amurka ta ƙulla sabuwar yarjejeniyar kasuwanci da ƙasashen Afrika 32

An sabunta yarjejeniyar kasuwanci tsakanin Amurka da ƙasashen Afirka 32.

Amurka ta sabunta yarjejeniyar da za ta bai wa ƙasashen Afrika 32 damar kasuwancin da bashi da ba shinge a kasuwannin ƙasar.

Yarjejeniyar irin wannan kasuwancin da aka cimma ta ƙare ne tun a watan Satumbar da ya gabata bayan ta shafe shekara 25 tana aiki.

Yanzu, an sabunta ta har zuwa ƙarshen shekarar 2026.

Ministan kasuwanci na Amurka ya ce zai yi aiki tare da ‘yan majalisar dokokin ƙasar domin sake yi wa yarjejeniyar garanbawul.

SourceBBC
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments