Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiKwankwaso ya soki martanin gwamnatin Tarayya bayan Obi ya hi zargin ana...

Kwankwaso ya soki martanin gwamnatin Tarayya bayan Obi ya hi zargin ana neman rayuwarsa

A kwanakin baya, Peter Obi ya bayyana a wata hira da Chude Jideonwo cewa yana fargabar ko ba lallaia kai babban zaɓen ƙasa mai zuwa.

Da yake mayar da martani ta shafinsa na X, mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabarun sadarwa, Bayo Onanuga, ya ce kalaman Obi ba su da tushe balle makama.

Onanuga ya bayyana zargin a matsayin ƙagaggen labari da kuma wani sabon shafi daga littafin ƙarya da farfagandar Peter Obi.

Sai dai a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis, Kwankwaso ya ce martanin da gwamnatin Tarayya ta bayar abin damuwa ne, yana mai cewa ya kamata a ɗauki damuwar Obi da muhimmanci maimakon mayar da ita abin ba’a.

Ya ce:

“A hirarsa da Mista Chude Jideonwo, Mista Obi ya bayyana damuwa game da lafiyarsa da kuma irin tasirin da matsayinsa na jagoran adawa.”

“Abin da ya fi tayar da hankali shi ne yadda Gwamnatin Tarayya ta mayar da martani ta hanyar zagi da kalaman cin mutunci maimakon nuna ƙwarewar da ake tsammani daga gwamnatin dimokuraɗiyya.

FMataimakinb CC Cɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki yadda Fadar Shugaban Ƙasa ta mayar da martani kan tsoron Peter Obi da ya ce ana barazana ga rayuwarsa.

A kwanakin baya, Peter Obi ya bayyana a wata hira da Chude Jideonwo cewa yana fargabar ko ba lallaia kai babban zaɓen ƙasa mai zuwa.

Da yake mayar da martani ta shafinsa na X, mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabarun sadarwa, Bayo Onanuga, ya ce kalaman Obi ba su da tushe balle makama.

Onanuga ya bayyana zargin a matsayin ƙagaggen labari da kuma wani sabon shafi daga littafin ƙarya da farfagandar Peter Obi.

Sai dai a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis, Kwankwaso ya ce martanin da gwamnatin Tarayya ta bayar abin damuwa ne, yana mai cewa ya kamata a ɗauki damuwar Obi da muhimmanci maimakon mayar da ita abin ba’a.

Ya ce:

“A hirarsa da Mista Chude Jideonwo, Mista Obi ya bayyana damuwa game da lafiyarsa da kuma irin tasirin da matsayinsa na jagoran adawa.”

“Abin da ya fi tayar da hankali shi ne yadda Gwamnatin Tarayya ta mayar da martani ta hanyar zagi da kalaman cin mutunci maimakon nuna ƙwarewar da ake tsammani daga gwamnatin dimokuraɗiyya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments