Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiMarasa lafiya 2,700 za su amfana da ayyukan ido kyauta A jihar...

Marasa lafiya 2,700 za su amfana da ayyukan ido kyauta A jihar Katsina

Gidauniyar Mangal Foundation ta fara sabon shirin aiki da kula da lafiyar ido kyauta ga marasa lafiya 2,700 a Jihar Katsina.

Gidauniyar Mangal Foundation ta fara sabon shirin aiki da kula da lafiyar ido kyauta ga marasa lafiya 2,700 a Jihar Katsina.

Shirin ya haɗa da duba lafiyar ido, rarraba magunguna da tabarau, tare da gudanar da tiyata kyauta ga masu fama da cututtukan ido kamar ciwon cataract da glaucoma.

Jami’an gidauniyar sun ce manufar shirin ita ce taimaka wa marasa galihu su samu ingantaccen kulawar lafiya ba tare da biyan kuɗi ba, tare da rage matsalar makanta da cututtukan ido a jihar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments