Saturday, October 17, 2026
HomeKasashen wajeFirayim Ministan Birtaniya, Keir Starmer, ya yi murabus

Firayim Ministan Birtaniya, Keir Starmer, ya yi murabus

Keir Starmer ya yi murabus daga mukamin Firayim Ministan Birtaniya.

Firayim Ministan Birtaniya, Keir Starmer, ya sanar da murabus daga mukaminsa bayan fuskantar matsin lamba daga cikin jam’iyyarsa ta Labour sakamakon raguwar goyon bayan siyasa da kuma rashin nasara a wasu zaɓukan cikin gida.

Starmer ya ce zai ci gaba da riƙe ragamar mulki na rikon ƙwarya har sai jam’iyyar Labour ta zaɓi sabon shugaba wanda zai gaje shi a matsayin Firayim Minista.

Hakan ya sa ya zama Firayim Minista na bakwai da ya sauka daga mulki a Birtaniya cikin kusan shekaru 10.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments