Saturday, October 17, 2026
HomeSiyasaArewa ce kadarar Najeriya – Peter Obi ya fara kamfen

Arewa ce kadarar Najeriya – Peter Obi ya fara kamfen

Tsohon gwamnan Anambra Peter Obi ya ce babu kadarar da Najeriya ke da shi da ya wuce yankin arewacin ƙasar, kuma idan aka zaɓe shi shugaban ƙasa zai farfaɗo da yankin.

Obi ta ce tarin filayen noman da ba a iya nomawa su ne makomar ƙasar.

“Za mu iya samun kuɗaɗe masu yawa fiye da na man fetur ta bangaren noma, kuma dole mu yi hakan nan take,” cewar Obi.

Yanzu haka tsohon gwamnan na cikin jerin jiga-jigan ƴan adawa dake halartar taron ƙasa na jam’iyyar ADC a Abuja.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments