Saturday, October 17, 2026
HomeKasashen wajeIran ta kai hari a ofishin jakadancinAmurka da ke Saudiyya

Iran ta kai hari a ofishin jakadancinAmurka da ke Saudiyya

Rahotanni sun nuna cewa wasu jirage marasa matuƙi guda biyu sun kai farmaki a ofishin jekadancin Amurka da ke birnin Riyadh na ƙasar Saudiyya, lamarin da ya haifar da gargaɗin gaggawa ga ‘yan ƙasar Amurka da ke a ƙasar.

Harin ya faru ne da safiyar wannan Talata, kamar yadda wata sanarwa ta hukuma da ofishin jakadancin Amurka ya fitar ta bayyana.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments