Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiKimanin Yan sandan Najeriya sama da 5000 ne za su yi ritaya...

Kimanin Yan sandan Najeriya sama da 5000 ne za su yi ritaya cikin 2026

Rundunar ‘Yan sandan Najeriya ta bayyana cewa cewa jami’ai sama da 5,000 ne za su yi ritaya a cikin shekarar 2026.

Mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Sani Doki Yusuf ne ya bayyana haka yayin wani taron da aka shirya wa jami’an da za su yi ritaya cikin 2026 a jihar Kano.

A cewar sa, akwai bukatar dukkanin jami’ai su gaggauta dora bayanan su a shafin yanar gizo na rundunar, domin kaucewa fuskantar kalubale wajen karbar kudaden fansho.

SourceDCL
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments