Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Tarayya ta ja daga, za ta fara aiwatar da sabbin dokokin...

Gwamnatin Tarayya ta ja daga, za ta fara aiwatar da sabbin dokokin haraji a farkon 2026

Gwamnatin Najeriya ta daga lokacin fara amfani da sabuwar dokar haraji

Gwamnatin Najeriya ta jaddada aniyarta na fara aiwatar da sabbin dokokin gyaran haraji a ranar 1 ga Janairu, 2026, tana mai cewa an yi gyare-gyaren ne da nufin farfado da tattalin arziki da kuma wadata ga ‘yan Najeriya.

Shugaban Kwamitin Shugaban ƙasa kan manufofin kuɗi da gyaran haraji, Taiwo Oyedele ne ya bayyana hakan a Legas jiya Juma’a.

Oyedele ya ba da wannan tabbacin ne bayan ya gabatar da sabuntawa kan aiwatar da gyaran haraji ga Shugaba Bola Tinubu wanda ke hutun karshen shekara a birnin.

Da yake jawabi ga manema labarai bayan taron da ya gudana karkashin shugabancin Bola Ahmed Tinubu, Taiwo Oyedele wanda ya samu rakiyar Shugaban Hukumar Haraji ta Tarayya (FIRS), Zacchaeus Adedeji, da shugaban Kwamitin Aiwatar da manufofin Haraji na Ƙasa, Joseph Tegbe, ya ce kwamitin a shirye yake ya yi aiki da Majalisar Dokoki ta Ƙasa, ya ƙara da cewa:

“Kamar yadda kuka sani, akwai huɗu daga cikin waɗannan dokoki, kuma biyu daga cikinsu sun riga sun fara aiki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments