Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiRikicin Sanata Natasha da Akpabio ya dawo sabo

Rikicin Sanata Natasha da Akpabio ya dawo sabo

Za a fara gudanar da shari'a tsakanin Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio da Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan

Sanata Godswill Akpabio ya yanke shawarar shigar da kara gaban kotu kan zargin da Sanatar Kogi ta yi masa na yunkurin cin zarafinta.

Natasha ta yi maraba da Shugaban ya ɗauka, inda ta bayyana cewa hakan ya sanya ta samu wata babbar dama.

Sanata Godswill Akpabio ya shigar da karar ne a gaban babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments