Sunday, October 18, 2026
HomeLabaraiICPC ta fara bibiyar ayyukan mazabu na N1.02bn a Katsina

ICPC ta fara bibiyar ayyukan mazabu na N1.02bn a Katsina

Hukumar ICPC ta ce tana bibiyar ayyukan mazabu 21 da darajarsu ta kai sama da Naira biliyan daya a Jihar Katsina, domin tabbatar da cewa an yi amfani da kudaden gwamnati yadda ya kamata.

Ayyukan sun hada da ilimi, noma, ruwa, lantarki, kiwon lafiya da tallafawa al’umma.

Hukumar ta ce za ta dauki mataki kan duk wani dan kwangila da aka samu ya yi watsi da aiki ko kuma ya aiwatar da shi ba bisa ka’ida da ingancin da aka amince da su ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments